"Toh ko zaka bawa tsoho shawaran ya ma tsohuwa retire ya kawo ni ne? " ansar da jaruma Hadiza Gabon ta bawa wani mai kiran ta da tayi aure a shafinta na Twitter. Jarumar ta bayyana cewa ta gaji da yawon damunta da akeyi da tayi aure tayi aure, wannan kuma shi yasa ta gagara rike fushinta a yayin da taga wannan kiran. Arewaloaded