Home

Music

Video

Kanny

(bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 20



Bayan I.B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin ransa, Alhaji Buba ma ya fara nuna mata sha'awarsa. Hakan ya sanyata cikin tsaka mai wuya. Ita kuma Bintu hankalinta ya tashi, lokacinda ta fahimci cewa hankalin I.B yana can wurin Gimbiya. Shin ya zata kasance?
Download Here
Karkumanta kuyi like Facebook Page dinmu domin samun labarai da dumi dumi Facebook.com/hausazone

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega