Home

Music

Video

Kanny

Video: Sabuwar Wakar Rarara – Sannu Da Zuwa Buhari Farar Aniya

To rarara fa ya matsa da yawa tare da wani sabon mawaki a mai makon baban cinedu to ga wani mai suna ” Forest” ya chanji baban cinedu.
A cikin wakarsu mai suna “Barka Da Zuwa Baba Buhari Farar Aniya wace muka sameta yanzu a wani shafi mai suna “Pressloaded” sabo da mu farantawa masoya buhari rai.
Kuna iya samun wannan wakar kyauta daga garemu ku Sauketa zuwa cikin wayoyinku.
 
     DOWNLOAD VIDEO HERE

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega