A cikin firar dai an tambaye ta ne ko wani ya taba tunkarar ta da magana makamanciyar wannan sadda ta shigo masana'antar inda ta kada baki tace ita babu wanda yayi mata haka. Daga nan ne kuma sai ta ba mata yan uwanta shawar cewa suyi taka tsantsan don kada su fada hannu yan damfarar fin din.
Home» hausa» Kannywood» Kannywood -Yadda ake kwanciya da mata kafin a sakasu a film-Inji wata jaruma
Kannywood -Yadda ake kwanciya da mata kafin a sakasu a film-Inji wata jaruma

Share this
|
|