Bosho na wannan bayani ne cikin wani faifan bidiyo mai cike da barkwanci da shafin yada labarai na BBC ya wallafa a yanar gizo. Bosho ya ce, ya samo sunan "Bosho" ne tun daga makaranta, "Saboda karatu sai nayi kwana 15 banyi bacci ba, sai daga baya na biya bashin baccin". a fadin Sulaiman Bosho. Bosho ya ce, sana'ar wasan kwaikwayon yanzu ta neman kudi ce kawai amma ba don daukaka al'ada ko tallafar addini ba.
Home » Unlabelled » Kannywood: Bosho ya karyata wata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram suka yi masa, yace ba shi bane
Kannywood: Bosho ya karyata wata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram suka yi masa, yace ba shi bane
Share this
|
|




