Gobara ta kama wani otel Da Aka Sauki maniyyata sama da 600 a Makkah
Daga kasar Saudiyya, suna bayyana cewa an samu tashin gobara a wani Otel da aka sauki alhazai a birnin Makkah.
Kodayake dai kawo yanzu Dai kakakin tsaro na,'Civil defence', Nayef al-Sharif, cewa babu wanda ya rasa ransa a gobarar yace an gaggauta kwashe mahajjata 600 dake zaune a gidan bayan tashin gobarar
Yace lamarin ya faru ne yau Litinin a hawa na 8 na wani otel dake garin Azaziyah acen birnin Mekkah, kuma ana zargin wutar lantarki ce ta sabbaba gobarar.
Gobara ta kama wani otel Da Aka Sauki maniyyata sama da 600 a Makkah
Share this
|
|



