Home

Music

Video

Kanny

Dalilin Dayasa Naki Fitowa A Fina Finan Kudu - Nafisa Abdullahi

Dayasa Naki Fitowa A Fina Finan Kudu - Nafisa Abdullahi
Shararriyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Cewar Taki Fitowa A Finafinan Yan Kudu Badon Komaiba Sai Don Takare Mutuncin ta Sabanin Yadda Wasu Suke Dauka Ko Iliminta Ne Baikai Tayiba.

Idan Danaso Yin Fim A Kudancin Danice Jaruma Tafarko A Mata Dazan Farayi Amma Saboda Nakare Mutuncina Nakiyi A Cewar ta.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega