Home

Music

Video

Kanny

Za a sauya sunan kofin league na Ingila

Kofin league Cup na kwallon kafar ingila (EFL) zai samu sabon suna daga 2017-2018 inda za a kiransa da kofin Carabo

Kamfanin Carabo na kasar Thailand tuni ya kulla yarjejeniyar daukar nauyinkungiyar Reading

Kamfanonin da suka taba kulla irin wannan yarjejeniyar ta daukar gasar cin kofin sun hada  da Milk Marketing Board da Cocacola

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega