Wani Fulani be aka ragema hanya cikin babbar Mota (Trailer)
Kawai Sai yaga karamar mota (Jeef) Tawuce Tsiyace ....Fiiuuuuuu
Sai Fulani yace "Yau niga Mota da bakar zuciya tun tana karama Annan inana da Ta girma"