Gwamnatin Nigeria tacimma yarjejeniya da wasu Hukumomi domin samarda lantarki megawat 500
Nigeria tacimma yar jejeniya da kamfanoni da kuma wasu Hukumomi irinsu Niger-Delta power Holding Company tareada agajin bankin duniya.