Home

Music

Video

Kanny

Donald trump Ya lashe zaben America

Dan takarar Shugabancin America Donald trump he yalashe zaben kasar Wanda akayi ranar talata

Mr. Trump yalashe zaben ne bayan yasamu nasarar lashe kujerun wakilai 270 a jihohi 50 nan ne yasamu nasarar kada abokiyar hamayyarsa Hillary Clinton.

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega