Home

Music

Video

Kanny

Antsige shugabar kasar Brazil Dilma

Majalisar dokokin Brazil ta kada kuri'ar tsige shugaba dilma sakamakon almundahana akasafin kudin kasar

Saedae uwar gida Roussef ta musunta zargin da aka yi mata

Andai zarge ta da sauya kudaden muhslli acikin kasafin kudin gwamnati wanda ya saba dokokin kasar

Share this



Fb tt wp ig
Powered by DailyBookNg and Developed By Emranjega