Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun
Allah yayiwa Alh Muhammadu Gambo mai wakar barayi rasuwa
Ranar laraba 17-08-2016
Yarasune da daddare ankumayi jana'izarsa rana Alhamis dasafe.
Allah jikansa da rahama yasa yahuta
Allah yayiwa Alh gambo Rasuwa
Share this
|
|



